Fatima bint Musa

Fatima bint Musa
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 21 ga Maris, 790
ƙasa Daular Abbasiyyah
Mutuwa Qom, 4 Nuwamba, 816
Makwanci Fatima Masumeh Shrine (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Musa ibn Jafar
Mahaifiya Ummul Banīn Najmah
Ahali Ali ibn Musa, Zayd ibn Musa al-Kadhim (en) Fassara da Husayn ibn Musa (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Musa ibn Jafar
Sana'a
Sana'a Malamin akida
Imani
Addini Musulunci

Fatima bint Musa ( Larabci: فَاطِمَة بِنْت مُوسَىٰ‎, romanized: Fāṭima bint Mūsā ),kusan 790–816 CE,wanda aka fi sani da Fatima al-Ma'suma (Larabci: فَاطِمَة ٱلْمَعْصُومَة‎, romanized: Fātima al-Maʿṣūma ' Fatima'), diyar Musa al-Kazim (d.799) kuma 'yar'uwar Ali al-Rida (d.818 ),Imamai na bakwai da takwas a cikin Shi'a sha biyu. Wata matashiya Fatima ta bar garinsu na Madina a kimanin shekara ta 816 don ganin dan uwanta al-Rida a Merv,amma ta yi rashin lafiya a hanya kuma ta rasu a birnin Kum da ke kasar Iran a wannan zamani.Ana girmama ta ne a wurin ibadar Shi'a 'yan-sha-biyu,kuma haraminta na Kum babban wurin ibada ne.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search